<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>136</hymn_number>
<title>Yesu Ne Mai Ceton Duniya LW136</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ne Mai Ceton duniya,
 Yesu ne Mai Cetonmu.
 Shi ya mutu domin dukan
 Masu zunubi a nan.

[V2]
 KORUS
 Yesu ne Mai Ceton duniya,
 Yesu ne Mai Cetonmu.
 Shi ya mutu domin duka,
 Sa'an nan ya tashi kuwa.

[V3]
 2) Di mun ƃata, ya neme mu,
 Tumakinsa ƃatattu,
 Shi ya ƙaunace mu duka,
 Shi ya kawo mu garkensa.
 Korus

[V4]
 3) Mun yi ciwon zunubanmu,
 Ya warkad da dukanmu.
 Ba ma gani, mun ji tsoro,
 Ya fisshe mu lafiya.
 Korus

[V5]
 4) Kuma duhu ya dame mu,
 Ɓacin zuciya ya zo.
 Yesu ne ya kawo haske,
 Shi ya kawo kwanciyar rai.
 Korus

[V6]
 5) Za ya riƙa kiyaye mu.
 Har ya sauko dominmu,
 Za ya kai mu can wurinsa,
 Nasa ne har abada.
 Korus</lyrics>
</song>